GASKIYA NEWS HAUSA TEAM MEMBERS
GASKIYA NEWS HAUSA: Kafar yada labarai ce ta yanar gizo, wadda ke kawo sahihan labarai da rahotanni da suka shafi tsaro, matsalolin yankunan karkara, siyasa da shugabanci, da kuma murya ga talakawa, daga sassan Najeriya da kuma Duniya baki daya.
What's Your Reaction?