HON. MUHAMMAD RABIU DAJA YA YANKI FORM YAU
ZAƁEN 2027: Ɗan takarar Majalisar Wakilai na yankin Kontagora/Mariga/Mashegu/Wushishi dake jihar Neja a zaɓen 2027, Alhaji Mohammed Rabiu Daja (Dokajin Kontagora), ya sayi fom ɗin takara a yau.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu ke ganin ɗan takarar kamar ba dagaske yake yi ba. Ya yin da wasu ke kallon abune mai wahala gare shi ya iya kada Audu Maisola a zaɓen fidda gwani, a jam’iyyar APC. Wanda a kwanaki Maisolan ya bugi ƙirji ya ce shi baiga ɗan takara ba.
Ya kuke kallon tasirin Dokajin a wannan takarar?
What's Your Reaction?