SHIN YAKAMATA ABA BARCELONA GUARD OF HONOR?
????️ Shin ya kamata Real Madrid ta bai wa Barcelona kariya da tafin girmamawa?
????️ Javier Tebas: " Ku tambayi Real Madrid."
"Babu wata doka a cikin ƙa'idojin kwallon kafa da tace dole wata kungiya ta baiwa Zakarun da suka lashe wata gasa Kariya da tafin girmamawa, kawai al'ada ce ko al'ada da ta dogara da haka ga ƙungiyoyi. Babu wani abu da ya wajabta akan hakan."
"Shawarar 'yan wasa da ƙungiya ce a wannan yanayin, Real Madrid."
"Koma dai mene ne, Barcelona ba ta lashe gasar ba tukunna. Kuna faɗin hakan da wuri."
☆ GASKIYA NEWS HAUSA
What's Your Reaction?